Donald Trump
'Dan bindiga Cole Tomas Allen ya kai hari wurin taron 'yan jaridu a Washington, inda Shugaba Trump ya tsira kuma ya lashi takobin ci gaba da yaki da Iran.
A labarin nan, za a ji yadda wani matashi mai suna Cole Tomas Allen ya kainwa shugaban Amurka da bakinsa hari a birnin Washington DC, an yi ran da shi cikin gaggawa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa Iran na son a kulla yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce za su yi nazari su duba sabon tayin da aka gabatar.
Wata mummunar guguwa ta daidaita birnin Enid a Oklahoma a ranar 23 ga Afrilu, 2026, inda ta jikkata mutane 15 tare da tilasta rufe sansanin sojin sama na Vance.
Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Gwamnatin Trump ta kama wani sojan Amurka mai suna Ken Van kan fitar da sirrin kama shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro a gidan caca kafin farmakin.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya umurci sojojin ruwa su harbe duk jirgin Iran da ke shimfida bam a mashigin Hormuz, yana mai jaddada cikakken iko.
Rundunar sojin Amurka ta kame jiragen man Iran guda uku a tekun Asiya a ranar 22 ga Afrilu, 2026, a matsayin martani ga katsalandan din Iran a mashigar Hormuz.
Donald Trump
Samu kari