Donald Trump
Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shekaru da dama da suka wuce, ana yawan samun sabain tsakanin shugabannin Isra'ila da na Amurka har zuwa yanzu da Donald Trump da Benjamin Netanyahu mulki.
Yaki ya dawo sabo yayin da Iran da Amurka suka kai wa juna hare-hare. Amurka ta kai hari Tehran yayin da Iran ta kai harin ramuwar gayya kasar Bahrain.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce hare-haren sojin Amurka da ya amince da su a Najeriya sun taimaka wajen dakatar da kashe Kiristoci da masu ta’addanci ke yi.
Abin da aka yi a Hormuz ya fusata Donald Trump kwanaki da yin sulhu, an kai wa wasu jirage hari kuma a tabbatar da wanda ya yi ta’adin ba amma Amurka ta ce Iran ne.
Wasu daga cikin alkalan kotun hukunta manyan laifuffuka ta kasa da kasa (ICC) sun shigar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kara a gaban kotu.
Ministan Tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya ce Amurka ba ta bukaci Isra’ila ta janye sojojinta daga kudancin Lebanon ba yayin da ake maganar yarjejeniya da Iran.
Majalisar Dattawan Amurka ta amince da kudirin da ke neman hana Shugaba Donald Trump ci gaba da amfani da sojojin kasar wajen kai hare hare a Iran
Donald Trump
Samu kari