Donald Trump
Gwamnatin Amurka ta gurfanar da mutum 8 da ake zargi sun shirya kashe shugaba Donald Trump, mataimakinsa, Netanyahu, Elon Musk da wasi jami'an Amurka.
Wasu majiyoyi sun sanar da cewa gwamnatin Isra'ila ta sanar da Amurka cewa Iran ta shirya kashe shugaban Amurka Donald Trump domin daukar fansa a kansa.
Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta kaddamar da hare-hare kan Kuwait da wasu kasshe 3 da nufin lalata sansanonin Amurka a Gabas ta Tsakiya.
A labarin nan, za a ji cewa rikicin da ya kara kunno kai a tsakanin Amurka da Iran bayan kalaman Trump ya fara taba farashin danyen mai a kasuwar duniya.
Shugaba Donald Trump ya bayyana damuwa game da yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran ta ƙare, bayan sabbin hare-hare tsakanin ƙasashen biyu da ake ta yi.
Iran ta zargi Amurka da karya yarjejeniyar tsagaita wuta bayan hare-haren da aka kai a mashigar Hormuz da kuma dawo da takunkumin fitar da man fetur na Iran.
Rundunar sojin Amurka ta kaddamar da hare-hare a Iran bayan farmakar wani jirgin ruwa a Hormuz. Iran ma ta kai harin ramuwa.Hakan ya zo ana jana'izar Khamenei.
'Yan kwallon Amurka sun sha kashi a hannun kasar Belgium da ci 4-1 a gasar cin kofin duniya a Amurka. Hakan na zuwa ne duk da kokarin da Trump ya masu.
Elon Musk ya yi iƙirarin cewa mutuwar mutane a Afirka ta ragu bayan Amurka ta rage tallafin USAID, yana cewa hakan ya rage rikice-rikice a nahiyar.
Donald Trump
Samu kari