Donald Trump
Spain na iya rasa kaso mai tsoka daga kyautar lashe Kofin Duniya na FIFA 2026 saboda harajin Amurka, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce da martani daga masana.
Shugaba Donald Trump zai halarci karɓar gawarwakin sojojin kasar Amurka huɗu da aka kashe a Jordan da Iraq yayin da rikicin Iran ke ci gaba da ƙamari.
Zohran Mamdani ya amince ba shi da ikon kama Netanyahu a birnin New York, yana mai cewa gwamnatin tarayya ce kawai za ta iya aiwatar da sammacin ICC.
A labarin nan, za a ji cewa duk da adawar da kasar Amurka ke yi game da mallakar makamishin nukiliya ga wasu kasashe, ta fara kokarin taimakon Saudiyya ta mallaka.
Shugaba Donald Trump ya ce Amurka ba ta gama da Iran ba, yana gargadin yiwuwar sabon hari kan wani yanki da ya ce Iran za ta dauki shekaru 20 kafin ta farfado.
Pentagon ta fitar da sunaye da hotunan sojojin Amurka biyu da suka mutu a harin Iran a Jordan, yayin da kusan sojoji 100 suka jikkata kuma a hare-haren.
An kai hari kan tankar mai a Hormuz wanda ya sa ma'aikata guduwa, yayin da Iran ta yi ikirarin cewa jiragen mai biyu sun kama da wuta sakamakon fashe-fashe a ruwa.
Donald Trump ya ce ba za a kama Benjamin Netanyahu ba idan ya ziyarci Amurka, duk da sammacin kama da Kotun ICC ta fitar da kuma muhawarar da ta biyo baya.
Amurka ta kakaba wa Sudan sababbin takunkumi bayan zargin amfani da makamai masu guba a yakin da RSF, yayin da Khartoum ta musanta wannan zargin.
Donald Trump
Samu kari