Donald Trump
Shugaba Donald Trump ya gargadi Rasha da China kan bai wa Iran makamai, yayin da Tehran ta ce ba za ta amince da tsagaita wuta ba sai an biya buƙatunta.
Kasar China ta yi Allah wadai da sababbin harajin Amurka kan kayayyaki, tana gargadin cewa matsalaa kasuwanci ba zai amfani kowace ƙasa ba a duniya.
Gwamnatin Donald Trump tana nazarin kai harin soji kan ƙungiyar JNIM mai alaƙa da al-Qaeda a Mali domin ɗakile ta'addanci a yankin Yammacin Afirka.
Amurka ta kakaba harajin 12.5% kan kayayyakin Najeriya bisa zargin gazawa wajen hana kayayyakin aikin tilas, yayin daTrump ya tsaurara matakan kasuwanci.
A labarin nan, za a ji irin barazanar da shugaban Amurka Donald Trump ya ke yi wa kadarorin Iran da ke kasar, tare da martanin da aka yi kan taba dukiyar wata kasar.
Iran ta ƙi tayin tsagaita wuta da Amurka ta aika ta hannun Firaministan Iraki, tana mai cewa ba a warware batun Hormuz ba yayin da rikicin ke ƙara tsananta.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin mazauna jihar Kano sun bayyana takaici game da yadda gwamna Abba Kabir Yuauf ya raba Naira miliyan 100 ga yan dangwale.
Amurka ta yi Allah-wadai da kisan iyalan Fasto Ezekiel Dachomo a Filato, ta bukaci a hukunta masu laifi, yayin da sanarwar ta haifar da martani daga jama'a.
Majalisar Wakilai ta Amurka ta bukaci Trump ya dakatar da yakin Iran, amma Majalisar Dattawa ta yi watsi da irin wannan kuduri, rikici na kara kamari.
Donald Trump
Samu kari