Donald Trump
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin an kulla wata muhimmiyar yarjejeniya tsakanin Iran da China domin sayo wasu manyan makamai kare kai daga harin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Tehran ta yi mamaki da aka jingina mata wasu manyan hare-hare da aka kai kan kadarorin kasar Amurka da ke Saudiyya a yan kwanakin nan.
Wani bincike ya nuna kusan rabin Amurkawa na goyon bayan aiwatar da sammacin kama Benjamin Netanyahu da Kotun ICC ta fitar kan zarge-zargen laifukan yaki a Gaza.
Amnesty International ta nemi Amurka ta cafke Benjamin Netanyahu yayin ziyararsa White House, yayin da aka gudanar da zanga-zangar goyon bayan Falasdinu.
Iran ta kai harin makamai masu linzami kan sansanin sojin Amurka a Gabas ta Tsakiya, amma CENTCOM ta ce an cafke dukkan makaman ba tare da sun yi barna ba.
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu zai gana da Shugaban Amurka Donald Trump a Fadar White House domin tattauna yakin Iran da sauran batutuwan Gabas ta Tsakiya.
Donald Trump ya ce ya fi iyayen ma'aikatan motoci taimaka musu a Michigan, yayin da ya kare manufofinsa kan harajin motoci tare da sukar ƙungiyar UAW
Donald Trump ya musanta rahotannin da ke cewa hare-haren Amurka kan Iran sun rage mata makamai, yana mai cewa ƙasarsa na da isassun makamai fiye da buƙata.
Donald Trump
Samu kari