Kasar waje
Shugaba Erdoğan ya sanar da ƙarin hutun Sallar Layya zuwa kwanaki 9 ga ma'aikata a Turkiyya, yayin da Musulmin Balkan ke shirin bukukuwan gargajiya a Mayu 2026.
Hukumar IACAD ta Dubai ta amince da tsarin farashin dabbobin layya na 2026 don tabbatar da adalci ga masu ba da tallafi da kuma mabuƙata a ciki da wajen kasar.
Akalla sojojin Chadi 24 ne suka mutu a wani sabon hari da Boko Haram ta kai sansanin Barka Tolorom dake yankin tafkin Chadi a daren Litinin na 2026.
An harbe babban malamin addini Maulana Muhammad Idrees har lahira a Pakistan a ranar 5 ga Mayu, 2026, lamarin da ya haifar da gagarumar zanga-zanga.
Sanata Oshiomhole ya buƙaci gwamnatin tarayya ta soke lasisin MTN da DSTV a matsayin martani ga hare-haren kyamar baki da ake kai wa ƴan Najeriya a Afirka ta Kudu.
Shugabannin kasashe Ukraine da Rasha sun sanar da tsagaitar dakatar da yaki. Sai dai Vladimir Putin da Volodymyr Zelenskiy sun sunar da lokaci daban-daban.
Kamfanin mai na kasa NNPCL ya jawo wasu kamfanoni biyu daga China domin hadin gwiwa wajen gyara da tafiyar da harkokin matatun Fatakwal da Warri a Najeriya.
Gwamnatin Iran ta zargi Amurka da kai hari kan jiragen ruwan Iran da suka dauki fararen hula za su wuce da su ta Oman, an kashe fararen hula biyar.
Kasar UAE ta zargi Iran da kai mata hari kan mata matatar man fetur. Gwamnatin Iran ta bayyana cewa Amurka ce ta kaiharin saboda wata manufa ba ita ba.
Kasar waje
Samu kari