Kasar waje
Halin da ake ciki na rikici tsakanin Amurka, Isra'ila, da Iran ya riga ya fara yin tasiri ga yanayin kuɗaɗen mutane a ƙasar Ingila ta fannoni daban-daban.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sake mika kudirin zaman tattaunawa tsakaninta da Amurka, a wani yunkuri na kawo karshen yakin da kasashen suka yi gaba daya.
Kamfanin Mercedes-Benz ya kai ƙarar Victor Osimhen gaban ƴan sandan Italiya kan zargin gazawa wajen biyan bashin €90,000 na motar da ya yi hayarta tun 2023.
A labarin nan, za a ji abubuwan da ƙasashen Rasha da Amurka suka tattauna bayan doguwar gana wa ta kusan mintuna 90 tsakanin Vladimir Putin da Trump.
Shugaban ƙasar Kenya, William Ruto, ya bayyana cewa an karkatar da maganganunsa kan Turancin ’yan Najeriya, yana cewa an faɗe su ne a tattaunawar sirri.
Wakilan gwamnatin Jamus sun gana da Musulmi da Kirista a Najeriya kan matsalar tsaro. Thomas Rachel ya ziyarci wuraren da aka kai hari a jihar Benue.
'Yan bindiga sun kashe farar hula uku a wani hari da suka kai wa ayarin sojojin Ghana a yankin Binduri, yayin da sojoji suka kashe mahara bakwai.
Shugaban gwamnatin mulkin soja ta Mali, Assimi Goita, ya tabbatar da cewa gwamnati na kokari kan tsaro bayan hare-haren da suka hallaka ministan tsaro.
Gwamnatin Trump na nazarin tayin Iran na bude mashigin Hormuz muddin aka janye takunkumi, amma rashin maganar nukiliya na kawo cikas ga yarjejeniyar.
Kasar waje
Samu kari