Kasar waje
Shugaban hukumar leken asirin Isra'ila ta Mossad, David Barnea ya yi magana kan babban jami'in leken asirinsu da ya kira da Mem da ya rasu. Ya taimaka a yaki da Iran
Iran ta kai hari kan jirgin dakon mai a mashigar Hormuz yau 22 ga Afrilu, 2026, lamarin da ya haddasa tashin farashin mai da dagula shirin sulhu a Pakistan.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta sanar da ƙarin shiri na tunkarar sabon yaƙi musamman idan Amurka da Donald Trump suka kafe a kan zaluntar kasar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da kara wa'adin tsagaita wuta da Iran yayin da aka gaza zama a Pakistan domin neman cimma yarjejeniya a karo na biyu.
Ƴan sandan Ghana sun kama wata mata ɗan Najeriya, Esther Egbuhama, kan zargin gudanar da gidan baɗala a yankin Ashanti. An haramta karuwanci a Ghana.
Gwamnatin Cross River ta tabbatar da bullar cutar COVID-19, inda wani dan kasar China mai shekaru 53 ya kamu, bayan dawowa Najeriya daga kasarsa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran cimma yarjejeniya mai kyau da kasar Iran kafin karewar wa'adin tsagaita wuta a gobe Laraba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasarsa ba ta da niyyar tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta kuma dakarunta sun shirya komawa fagen yaki.
Kasar Qatar ta bayyana cewa ta fara tuntubar kowane bangare tsakanin Amurka da Iran domin tabbatar da cewa tattaunawar sulhu ta tafi yadda aka tsara a Islamabad.
Kasar waje
Samu kari