Kasar waje
Amurka da Isra’ila sun kashe mutum 25 a Iran, yayin da Iran ta mayar da martani kan Haifa da kasashen Fasha a yau Litinin, 6 ga Afrilu, 2026 yau.
Iran ta harba makaman linzami masu tarwatsewa kan Isra'ila a haruffa uku daban-daban yau, inda wata tsohuwa ta ji rauni mai tsanani a Tel Aviv yau.
Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-9 a Isfahan, yayin da Amurka ke fuskantar asarar jiragen yaƙi 16 a rikicin Gabas ta Tsakiya dake ƙara zafi.
Kasar Isra’ila da ke yaki a yanzu da Iran ta taba kai hare-hare a wasu kasashen Afirka a tarihi, ciki har da Sudan, Uganda da Masar, lamarin da ya shafi da tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa Donald Trump ya bayar da sabon wa'adi ga Iran gane da bude mashigar Hormuz da ke jigilar jiragen ruwa musamman masu dakon mai.
Gwamnatin kasar Faransa ta mika sojojin Lebanon tankokin yaki 39 dauke da sojoji domin kare kasar daga barazanar kasar Isra'ila saboda yakin Iran.
Isra'ila ta ɗage hare-haren Iran domin ba wa Amurka damar ceto matuƙan jirgin F-15E da aka harbo yau, inda aka samu nasarar ceto matuƙi guda daya.
Rahotanni daga Iran sun nuna cewa Iran ta ware kyauta mai tsoka da garabasa ga duk wanda ya kamo matukan jirgin kasar Amurka da aka kakkabo a kasar.
Tsohon ministan harkokin wajen Iran, Javad Zarif ya bukaci kasarsa ta ayyana samun nasara a yakinta da Amurka da Isra'i'a, ta kuma kafa sharuddan tsagaita wuta.
Kasar waje
Samu kari