Kasar waje
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ba zai halarci bikin auren dansa Donald Trump Jr. ba saboda muhimman harkokin gwamnati da rikicin Iran.
Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sallami Firaminista Ousmane Sonko tare da rusa gwamnati bayan watanni ana rikicin siyasa da matsin tattalin arziki.
Wata tashar rediyo a Birtaniya ta nemi afuwar al'umma bayan kuskuren na’ura ya sanar da mutuwar Sarki Charles III a ranar Talata 19 ga watan Mayun 2026.
Farashin danyen mai na Brent ya sauka zuwa dala 105 yayin da ake ci gaba da tattaunawar sulhu tsakanin Amurka da Iran kan rikicin Gabas ta Tsakiya.
Mutane uku sun mutu a harin 'yan bindiga da aka kai cibiyar Musulunci ta San Diego a Amurka, yayin da jami’an tsaro ke binciken lamarin a matsayin harin kiyayya.
Shugaban ƙasar Croatia, Zoran Milanovic, ya ƙi amincewa da sabon jakadan Isra’ila saboda manufofin gwamnatin Isra’ila da rikicin diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya sake gurfana a kotun Tel Aviv karo na 88 domin kare kansa daga tuhume-tuhumen rashawa da cin amanar ƙasa.
A wannan labarin, za a ji cewa Donald Trump ya bayyana cewa ya samu labari ana dab da cimma yarjejeniyar da za ya yi wa Amurka dadi kan yakin Iran.
Jiragen yakin Amurka biyu sun yi karo a sama yayin wasan kwaikwayon jirage a Idaho, amma matuka guda hudu sun tsira kafin jiragen su tarwatse da suka fado kasa.
Kasar waje
Samu kari