Hukumar DSS
An maka Ma’aikatar lafiya da NCDC a kotu bayan gaza bayani a kan kudin COVID-19. Gudumuwar da ake samu ta sa kungiya ta na karar Ma’aikata, Ministan lafiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta ma shugaban hukumar tsaro na sirri, DSS, Yusuf Magaji Bichi biyo bayan rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Kareematu Abubakar
Wani matashi da aka yi ta rirrike shi yayin da ya kutsa kai cikin taron baje kolin kayan amfanin noma da kama kifi a garin Argungun inda ya yi kokarin damko shu
Har yanzu dai kusan an yi shiru game da wadanda su ka kashe babban Malamin addini a Arewa. Tun a 2014 aka kashe Muhammad Auwal Adam Albanin Zariya.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da wani tsohon Shugaban rundunar tsaro ta farin kaya a jihar Benue, Peter Unogwu.
Da yake amsa tambaya a kan dalilin da yasa ba a sake shi ba duk da an tabbatar da bai aikata wani laifi ba, sai ya ce, "sun yi kokarin tuntubar Hanan ta hanyar kiran wayarta, amma sai aka ce tana Ingila tana fama da karatu, a sabo
Jami’an hukumar tsaron sirri, DSS, ta sako tsohon dan takarar shugaban kasa, kuma fitaccen dan jaridar nan mai mallakin kamfanin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore, sai dai ta hana shi wayoyin salularsa.
Malami Abu Ammar ya bayyana yadda yayi a hannun DSS. Shehin Malamin da DSS su ka kama a Katsina ya fito yayi magana ne a wajen tafsirinsa. Malamin yake cewa shi kadai ya ga abin da na gani lokacin da aka tsare bayan ya soki Buhari
Hukumar yan sandan farin kaya (DSS) ta saki shahararren malamin nan, Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi wanda ta tsare bayan ya amsa wasu yan tambayoyi da tayi masa.
Hukumar DSS
Samu kari