Hukumar DSS
Breaking
DSS: EFCC za ta soma binciken wasu kudi da Lawal Daura ya lakume
Breaking
Toh fa! Kullalliyar tuggun da yan Shia’a suke shirya ma Sojoji ta bayyana
Hukumar DSS ta bayana yadda ta kama wani shahararren mai safarar makamai a Taraba
Rundunar hukumar tsaro na farin kaya (DSS), ta ce, ta kama wani shahararen mai safarar bidigogi a Najeriya mai suna Jonah Abbey, wanda sunan sa ke cikin jerin sunayen mutanen da jami’an tsaro kasar ke nema ruwa a jallo.
An fara bincike kan batun daukar ma'aikata a DSS
A karshe dai, MAjalisar Dattijan Najeryia, ta amshi koke da korafe-korafe na vjama'a kan zargin aringizon wasu jihohi da ake zargin shafaffu ne da mai a DSS.
Hukumar DSS
Samu kari