Hukumar DSS
'Yan sanda sun kame wasu yara da suka garkame mahaifinsu a daki na tsawon watanni 12 ba tare da zuwa ko ina ba. An wuce da mahaifin zuwa asibiti domin bincike.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayyana cewa akwai yiyuwar barkewar rikici a wasu jihohin Najeriya. Sun bayyana akwai yiyuwar hare-hare a wuraren ibada.
Kungiyar CAN ta gargadi musulmai kan Mathew Kukah. Kungiyar ta bukaci jami'an tsaro da su tabbatar da tsaronsa a irin wannan yanayin baraza da yake fuskanta.
Hukumar jami'an tsaro ta farin kaya ta bayyana cewawasu mutane na kokarin tada rikicin addini a kasar nan a kowanne lokaci daga yanzu a wata takarda da ta fita.
DSS ta kama Emmanuel Adebayo a Jihar Osun a ranar Larabar nan. Dakarun DSS sunyi ram da wannan babban Jagoran ‘Yan zanga-zangar #EndSARS ne a ranar Laraba.
Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, SSS, ta tabbatar da cewa jami'inta da ke tsaron Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila ne ake zargi da kashe mai talan jari
Ashe wani Sanatan Tarayya su ka yi hayar ‘Yan daba a Abuja a wani bidiyo da ya rika yawo. Dennis Amachree ya ce ba DSS ba ne su ka dauko ‘Yan daba a bidiyon.
An kashe jami'in DSS, a daren ranar Laraba yayin musayar wuta tsakanin jami'an tsaro da dilalan bindiga a kauyen Kalong da ke karamar hukumar Shendam ta Plateau
Wasu yan bindiga marasa imani sun kashe wani jami’in hukumar tsaro na farin kaya mai shekaru 33, Sadiq Abdullahi Bindawa, bayan sun karbi naira miliyan biyar.
Hukumar DSS
Samu kari