Jam'iyyar APC
Yayin ganawarsa da manema labarai a hedikwatar rundunar 'yan sanda a Benin, Oyebade ya ce aiki da kwararrun jami'an ya zama wajibi domin kare faruwar abubuwan
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi hasashen cewa jam'iyyarsa PDP ce za ta yi nasara a zaben gwamnatin jihar Edo da za a yi a ranar Asabar, 19 ga Satumba.
Tsohon mukaddashin gwamnan jihar, James Barka, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Wani babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress, Sam Nkire ya yi hasashen cewa jam’iyyarsa ce za ta lashe zaben gwamnan jihar Edo da za a yi ranar Asabar.
Dan takarar na PDP ya ce sai da ya samu izini daga wurin jami'an tsaro sannan ya shiga Akoko domin gudanar da yakin zabe, a saboda haka bai kamata a samu wata
A jiya, Talata, ne Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa dan takarar jam'iyyar APC a zaben kujerar gwamnan jihar Ondo kuma gwamna mai ci, Rotimi Akeredolu, ya
Jam’iyyar APC ta na yunkurin dakatar da Mai ba Shugaban kasa shawara, da Tsohon ‘dan takarar gwamna a jihar Ekiti, Dr. Wole Oluyede; da surukin Bola Tinubu.
Shugaban kwamitin zaben gwajin, Mista Akin Akin Akinbobola, ya ce duk jam'iyyar da ta lashe zaben gwajin ita ce za ta samu nasara a babban zaben da INEC za ta
A ranar Talata, jam'iyyar PDP ta shawarci shugaban jam'iyyar APC, Ahmed Bola Tinubu da ya shafa wa Godwin Obaseki, dan takarar Gwamna Obaseki jihar Edo, lafiya.
Jam'iyyar APC
Samu kari