Jam'iyyar APC
Matar mataimakin gwamnan jihar Edo, Mrs. Maryann Shaibu ta koka akan barazanar kisa da tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Comrade Adams Oshiomhole yake yi..
Wasu magoya bayan jam'iyyar APC tare da hadin guiwar jami'an hukumar Hisbah ta jihar Yobe, sun ragargaza shagunan wasu 'yan kasuwa, wadanda suka sauya sheka.
Tsohon dan majalisar wakilai, Salisu Ningi, ya bar jam'iyyar PDP a jihar Bauchi. Ya garzaya domin hadewa da tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya bayyana kudirinsa na son neman kujerar shugabancin jam'iyyar APC mai mulki na kasa, ya ce san yadda ake yi.
Sabon rikicin shugabanci ya kunno kai a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Jigawa, tuni an kuma dakatar da shugaban jam'iyyar, Habibu Sara.
Bayan ficewar tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara daga jam'iyyar PDP, wani babban na hannun damansa, Salisu Ningi ya bi sahunsa shima ya koma APC.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar da umarnin a fitar da tiriliyan ₦2.3 a matsayin kunshin farfado da tattalin arziki tare da ragewa 'yan Najeriya halin
Wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress sun hade yayinda suke kokarin ganin sun kwato Adamawa daga hannun jam’iyyar PDP mai mulki a jihar.
A Oktoban nan ne PDP da APC za su fafata wajen lashe kujerun ‘Yan Majalisar Tarayya. : PDP da APC za su ja daga ne a Jihohin Bayelsa, Imo, Filato, da Legas
Jam'iyyar APC
Samu kari