Jam'iyyar APC
Majiyoyi sun bayyana cewa masheƙan sun zo gidan Schekwo dake kan titin Kurikyo kusa da cocin Dunamis da ke Bukan Sidi a garin Lafia da misalin ƙarfe sha ɗaya na
Gwamna Abdullahi Sule ya nuna alhini a kan kisan shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa da wasu yan bindiga suka yi, ya sha alwashin tsamo su da hukunta su.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce wajibi ne jami'an tsaro su yi iyakar kokarinsu wurin tabbatar da sun dakatar da kashe-kashen da ya ta'azzara a Najeriya.
Kungiyar dattawan arewa masu son zaman lafiya da ci gaba sun goyi bayan a mika shugabancin kasar Najeriya ga dan kabilar Igbo a 2023 domin ganin an yi adalci.
Ya ce taron bashi da wata manufa bayan abinda ya bayyana ƙarara duk da akwai ɓoyayyar manufa, inda ya yi iƙirarin cewa rashin ganin fuskar Tinubu yayin taron ya
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta maganta a kan ziyarar da gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) suka kaiwa Goodluck Ebele Jonathan.
Wani rahoto ya nuna cewa majiya sun sanar da cewar gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki na zawarcin tsohon shugaba Goodluck Jonathan domin ya fito takara a 2023.
An tsinci gawar shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa, bayan an anyi garkuwa dashi. Wata majiya da take kusa da iyalan mutumin ne ya sanar da manema labarai.
Gwamnan Bauchi, Mohammed ya yi watsi da rade-radin cewa yana tattaunawa domin sauya sheka daga jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), zuwa jam’iyyar APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari