Jam'iyyar APC
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta, Samuel Ojebode a jihar Oyo, a ranar jiya Asabar, 14 ga watan Nuwamba.
Idan jama'a basu manta ba, a baya hukumar INEC ta tsayar da ranar Asabar, 13 ga watan Oktoba, 2020, domin gudanar da zabukan maye gurbin, amma daga baya aka dag
Hukumar birnin tarayya (FCT), Abuja, ce ta gurfanar da Mista Mela bayan zarginsa da rattaba hannu, a matsayin rantsuwa, a kan bayan karya da ya bayar yayin cike
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Zamfara, ta ce Sanata Kabiru Marafa ba dan jam’iyyar bane domin cewa tun a shekarar 2019 ta sallame shi.
In zaku iya tunawa, hukumar kare yaɗuwar cututtuka (NCDC) ta yi gargaɗin sake ɓullar cutar a karo na biyu, inda ta sanar da ,adadin da ya kai mutum 300 a matsay
Sanata Kabiru Marafa ya yi watsi da jinkirin Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) wajen gudanar da babban taro na zabar shugabannin jam’iyyar.
Marafa yace Buni, gwamnan jihar Yobe, ya saɓa lamba kuma ba gaskiya yake faɗa game da rikicin da ya dabaibaye jam'iyyar APC a Zamfara ba, don ko kusa ba'a sul
Ya bada umarnin ne lokacin taron sanin makamar aiki a kan bin dokar bayyana adadin dukiyar ma'aikatan gwamnati da kuma kundin dokar ma'aikatan gwamnati wanda sa
Shugaban rikon kwarya na APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ce har yanzu basu yanke shawara a kan yankin da za su mika wa tikitin shugaban kasa ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari