Jam'iyyar APC
Sanata Dino Melaye ya gargadi mambobin jam'iyyarsa ta Peoples Democratic Party (PDP) a kan zargin yunkurin da suke yi na kowa jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Majiyoyi sun bayyana cewa 'yan ta'adda sun zo gidan marigayi Schekwo da ke kan titin Kurikyo kusa da cocin Dunamis da ke Bukan Sidi a garin Lafia da misalin ƙar
Cacar baki tsakanin Gwamnan Ebonyi da tsohon Shugaban Majalisa, Anyim Pius Anyimm wanda shi ya musanya zargin da ake masa, ya ce gwamna na neman hallaka shi.
Gwamnan jihar Kaduna ya na bayan Babatunde Fashola, ya nemi APC ta ba ‘Dan Kudu mulki. Gwamna Nasir El-Rufai yace a karon kansa, ba ya goyon bayan karba-karba.
Shugaban kwamitin, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ne ya fadi hakan a sanarwar da suka fitar a birnin tarayya, Abuja, ranar Litinin bayan ganawa da masu ruw
Za a binciki Shugaban APC a kan zargin yi wa jam’iyya makarkashiya da zagon-kasa. Jam’iyyar APC ta ce za ta binciki zargin laifin da ake yi wa Hilliard Eta.
A wata hira da aka yi da shi, wacce Channels TV ta nada kafin zaben shekarar 2015, shugaba Buhari ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ce ta ke daukan nauyin Boko
Darekta janar na PGF, Dr. Salihu Lukman, ya alakanta rikicin cikin jam'iyyar APC da dagewar wasu jiga-jigan jam'iyyar wurin gasa da juna,jaridar The Punch tace.
Kakakin jam'iyyar APC, Yekini Nabena, ya saki wata takarda da yammacin Lahadi, wacce ke nuna an daga taron APC da aka sanar za a yi na ranar 5 ga watan Disamba.
Jam'iyyar APC
Samu kari