Jam'iyyar APC
Mambobin jam’iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da All Grand Progressives Alliance (APGA) fiye da 500 sun sauya sheka zuwa All Progressives Congress (APC).
Wasu gwamnonin Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na barazanar sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki gabannin zaben 2023.
Wani mai fadi aji a jam'iyyar APC, Julius Ihonvbere, ya ce har yanzu shugaba Buhari bai nuna alamar goyon bayan Goodluck Jonathan ba a kan kara tsayawa takara.
Babbar Jam'iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta kafa wani kwamiti na mutane 6 da zai fara zawarcin gwamnoni da mambobin majalisa na jam'iyyar APC, kamar yadda jarida
A jiya APC ta ce Jam’iyyar PDP ta tsiyace ne, shiyasa sa ake barinta ana sauya-sheka. APC ta ce PDP ta gaza rike gurbin babbar Jam’iyyar hamayya a Najeriya.
Gwamnan jihar Ebonyi, Gwamna David Umahi, ya fatattaki wasu jami'an kula da kananun hukumomi 2. Dama ya fara fatattakar ma'aikata tun bayan ya canza sheka.
A makon jiya Cif Bode George ya ba Buhari shawarar hattara da wani babban jigon APC a 2023. George ya soki zaman da su Bisi Akande su kayi da Shugaba Buhari
Zai yi matuƙar ma'ana idan ƴan Najeriya suka fahimci cewa dole suna buƙatar su zaɓi waɗanda zasu saurari kokensu, masu karsashi, hali na gari, tausayi, sanin ya
Ya lissafo sunayen mutanen da suka sauya sheƙa zuwa jam'iyyar baya baya nan wanda suka haɗa da tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Barnabas Gemade, tsohon shugaban
Jam'iyyar APC
Samu kari