Jam'iyyar APC
Alhaji Buba Galadima ya bayyana cewa a yayin kafa jam’iyyar APC, akwai yarjejeniyar mulkin karba-karba da shugabannin jam’iyyar mai mulki suka yarda da shi.
Ma'aikatar noma ta yi sabon sakatare wanda ya bayyana akwai tsari bayyananne da yake dashi dan samar da wadatuwar abinci da samarwa matasa aikin yi a kasar.
Kotun daukaka kara ta fatattaki Igo Aguma a matsayin shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC a jihar Ribas. Wani bangaren APC karkashin Ogbobula ya yi.
Duk da cewa rigimar shugabancin jam'iyyar APC da Oshiomhole ke yi, ya faro tun Disamba 2019 inda wasu shugabannin jam'iyyar a matakin mazaɓu suka sanar da dakat
Gwamnatin jahar Gombe bayyana kudaden da ta biya na diyyar gidajen da aka rusa dan ayyukan cigaba. Gwamnatin ta bayyana filayen cewa mallakar gwamnati ne.
Jigon jam'iyyar APC, Sanata Abba Ali, ya yi martani a kan kara lalacewar tsaron kasar nan. Ya ce shugaan kasa Muhammadu Buhari ya gaji wadannan matsalolin ne.
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi na fuskantar matsin lamba daga jami’an gwamnatin jihar kan cewa lallai sai dai ya fito takarar kujerar Shugaban kasa a 2023.
Wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Nasarawa sun sauya shekar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki.
Allah ya yi wa tsohon sanatan Najerriya kuma jigo a jam'iyyar APC a jihar Gombe, Sa'idu Kumo rasuwa. Kumo ya rasu a ranar Lahadi yana da shekaru 71 a duniya.
Jam'iyyar APC
Samu kari