Jam'iyyar APC
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta yi babban kamu na wasu manyan kusoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) har su shida a Ribas.
Da yake martani jim kaɗan bayan ƙaddamar da shugabannin riƙo na jam'iyyar APC a jihar Jigawa gwamna Badaru ya ce, shuru-shuru a shugabanci fa ba tsoro ko rashin
Gwamnan Jihar Kano Abdulllahi Ganduje ya bayyana masu sukar yadda gwamnatinsa ta sarrafa wasu gine-gine ciki har da Daula Hotel a matsayin kauyawa marasa hangen
Shugaban wucin gadi na jam'iyyar APC reshen jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya mayarwa tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso martani kan maganganun da ya yi ga
Shugaba Muhammadu Buhari da tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Namadi Sambo, sun yi ganawar sirri a fadar shugaban kasa da ke Abuja a ranar Talata 22 ga
Bangaren da ke biyayya ga Igo Aguma na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ribas ta dakatar da ministan sufuri, Rotimi Amaechi a ranar Litinin.
Tsagin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da Igo Aguma ke jagoranta a jihar Rivers ta dakatar da ministan sufuri kuma tsohon gwamnan Jihar Rivers, Rotimi
Jam’iyyar APC ta taso Gwamnan Edo, Godwin Obaseki a gaba, ta na so ya sauka daga karagar mulki. APC tana bukatar Gwamnan jihar Edo ya sauka saboda rashin tsaro.
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya gargadi jam'iyyar APC a jihar cewa PDP ba zata sake amincewa a maimaita mata 'inconclusive' kamar yadda aka
Jam'iyyar APC
Samu kari