Jam'iyyar APC
Rt. Hon. Aminu Shagali ya roki Yusuf Zailani da Sanata Uba Sani suyi sulhu. Shagali ya shiga tsakanin Jiga-jigan APC dake rikici, yana neman a samu ayi sulhu.
Tsohon gwamnan ya nemi takarar kujerar Sanata a karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zaben da ya gabata na shekarar 2019 kafin daga bisani ya tsalla ya koma APC a s
Jam'iyyar APC ta yi tir da tarzomar da ta faru a Amurka ta kuma shawarci Shugaba Donal Trump da ya yi koyi da takwaransa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya.
Jam'iyyar APC a ci gaba da rajistar mambobinta da take yi wani wakilinta ya bayyana bukatarta na yi wa akalla mutane miliyan 2 rajista a fadin jihar Adamawa.
Tsohon dan majalisar dattawa kuma jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai wakiltar Jihar Osun , Senata Adebayo Salami ya riga mu gidan gaskiya, Ind
Mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) guda 2,000 sun sauya sheka daga babbar jam’iyyar adawa ta kasar zuwa All Progressives Congress (APC) a Abia.
Kungiyar Afenifere ta bukaci a bar Bayarabe ya zama Shugaban kasa. Ita ma kungiyar PYM ta na ganin lokaci ya yi da Yarbawa za su karbi kasar, musamman a APC.
Tun kusan 2018 ake fama da rigingimu iri-iri a jam’iyyar APC a jihar Ekiti saboda wasu jiga-jigai na jam’iyyar APC suna hangen kujerar shugaban kasa a 2023.
Magoya bayan APC sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi wani abun a zo a gani wa 'yan Najeriya. Sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda ake kokawa.
Jam'iyyar APC
Samu kari