Jam'iyyar APC
Jam’iyyar PDP ta yi watsi da rade-radin cewa wasu gwamnoninta daga yankin kudu maso gabas na shirin sauya sheka zuwa jam’iyyar All progressives Congress (APC).
Wata kungiya ta sha alwashin tsayawa takarar Bola Tinubu a zaben 2023. Shugaban BATGV, ya ce Tinubu bai da kabilanci, kuma da su ka yi gwagwarmaya a mulkin soji
Bayan kusan watanni 2 da sauya-sheka, PDP ta ce Gwamna Dave Umahi bai bar Jam’iyya ba. PDP ta kuma sha alwashin casa tsohon Gwamnan na ta don ayi masa hankali.
Jigon APC Abubaka Girei, ya shawarci jam’iyya mai mulki da ta baiwa Yemi Osinbajo-Babagana Zulum tikitin shugabancin kasa a 2023, cewa hakan zai sa ta nasara.
Tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau ya ce akwai kyakkyawar alaka tsakaninsa da magabacinsa da magajinsa Rabiu Kwankwaso da Abdullahi Ganduje, The Punch ta ruw
Idan za'a iya tunawa,cikin shekarar da ta gabata 2020, an samu yan siyasa musamman a cikin zauren majalisar wakilai ta tarayya da suka canza sheka daga PDP zuwa
Da ya ke magantuwa kan nasarorin da ya cimma a yankin da ya ke wakilta, sanatan ya ce saga 2019 zuwa yau karo na huɗu da aka zaɓe shi, yana cikin waɗanda suka
Ana rade-radin manyan Gwamnonin Jam’iyyar PDP sun fara harin sauya-sheka zuwa APC a Najeriya. Gwamnonin Jam’iyyar PDP na harin bin Dave Umahi zuwa APC mai mulki
Za ku ji cewa 'Dan Majalisar APC, Hon. Abdulkadir Jobe ya ragargadi Ganduje, ya ce babu wanda ya isa ya kore su daga jam’iyyar APC a Kano a rikicinsa da Gwamna
Jam'iyyar APC
Samu kari