Jam'iyyar APC
An dirkawa Shugaban jam’iyya dukan tsiya, Ma’ajin APC ya na kwance ba ya ko motsi a Kwara. Tsagerun da aka yi haya ne su ka yi wa shugabannin jam’iyya rugu-rugu
Rikicin ya fara ne tun bayan da wasu matasan APC suka hana shugaban riko na jam'iyyar a jihar Hon Bashir Bolarinwa, shugabar mata ta jam'iyyar, Ramat Laide Alak
Jam'iyyar APC ta ce bata da shirin tsayar da tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan, a matsayin dan takarar jam'iyyar a zaben 2023, Daily Trust tace.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai mulki a jihar Zamfara ta jadadda cewa ko kadan shirya Abdulaziz Yari da Kabiru Marafa da APC tayi bai dame ta ba.
Ghali Na’Abba, Utomi, Sonaiya, Moghalu da Agbakoba za su kafa Jam’iyya da za ta karbi mulki. Za a kafa wannan jam’iyya ne a watan gobe na Maris a za a shiga.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta karyata jita jitar da ake yada wa cewa za ta tsayar da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takara
Tsohon kwamishinan cigaban matasa a karkashin mulkin Seriake Dickson a jihar Bayelsa, Kwamared Udengs Eradiri ya fice daga tsohuwar jam'iyyarsa ta Peoples Democ
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Edo, ta yi babban kamu da mambobin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) biyu a majalisar dokokin jihar.
Jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma tsohon ministan sadarwa da al'adu, Prince Tony Momoh ya riga mu gidan gaskiya. Prince Momoh, kwararren dan
Jam'iyyar APC
Samu kari