Jam'iyyar APC
Wata majiya mai tushe,wadda ta tabbatar da hakan, ta ce Gwamnonin Arewa suna son gwamnonin Kudu su fara yaƙin neman zaɓe kafin su kuma, daga baya, su marawa taf
Kungiyar Afenifere da kuma PDP sun soki Gwamnonin jihohin da su ka yi bataliya zuwa Daura. Su ka ce abin kunya ne Gwamnoni har 10 su yi zuga, su tafi Daura.
Wasu ‘Yan APC sun bangare, sun fito da APC Pressure Group a Jihar Katsina. Wannan sabon rikicin cikin gida ya shiga APC a Katsina har ya sa ‘Yan taware sun ware
Shugaban CPC na farko, R. Hanga ya fadi tuggun da kusoshi ke shiryawa Bola Tinubu a zaben 2023, ya ce mutumin Arewa zai iya karbar mulki bayan Shugaba Buhari.
Shugaban, wanda ya samu rakiyar mambobin kwamitin riko na jam’iyyar, Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan; gwamnoni da sauran mambobin jam’iyyar, ya ce burin
Wata kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ta soke zaben dan majalisar jihar Kogi, Atule Egbunu, mai wakiltar mazabar Ibaji da ya aka zaba a karkashin j
Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya ce PDP za ta dawo ta karbe mulki daga hannun APC. Babban ‘Dan siyasar Arewa ya hango rushewar jam’iyyar APC a zaben 2023.
'Yan majalisa bakwai na jihar Ogun da suka hada da shugaban marasa rinjaye, Ganiyu Oyedeji ne suka bar jam'iyyar APM zuwa jam'iyyar APC mai mulki, Punch tace.
Gwamnatin APC ta shiga tonawa kan ta asiri da kanta a jihar Imo. Hope Uzodinma ya caccaki tsohon Gwamna, Sanata Rochas O. Okorocha wanda ya yi mulki kafinsa.
Jam'iyyar APC
Samu kari