Jam'iyyar APC
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari da na Gwamna Abdullahi Ganduje, sun nuna rashin jin dadi kan yunkurin Fani-Kayode na komawa jam'iyyar APC mai mulki.
'Yan jarida sun yi wa Ministan sufurin kasa, Rotimi Ameachi, tambaya a kan siyasar 2023. Rotimi Amaechi ya bai san wanda zai zama Shugaban Najeriya a 2023 ba.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode zai yuwu yana kan hanyarsa komawa jam'iyya mai mulki ta APC bayan kwashe shekaru 6 da yayi da barin PDP.
Rikici da tashin hankali ya barke a wurin rijistar 'yan jam'iyyar APC a jihar Benue ranar Lahadi, hakan yayi sanadiyyar mutuwar shugaban jam'iyyar na Gboko.
Mun ji cewa wani ‘Dan Majalisar Filato ya ce mutane za su zabi APC a 2023 da sauran zabuka. Hon. Yusuf Gagdi ya ce sai APC ta shafe shekara 100 ta na mulki.
Sabbin dalilai sun bayyana a kan abinda yasa jigon jam'iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu da kuma uban jam'iyya, Bisi Akande da wasu sun sokin sabuwar rijistar.
Sanatan Kano ta Kudu, Arch. Kabiru Gaya, ya ce an matsa masa ya nemi Gwamna a zaben 2023. Sanata Gaya ya ce idan lokaci ya yi, zai dauki mataki ya nemi takara.
Da idanuwansu kamar na Mikiya, wasu yan Nigeria sun gano kura kurai biyu. 29 ga watan Maris ne jagaban jam'iyyar ya yi bukin zagayowar ranar haihuwar sa, amma a
Ɗan takarar APGA, Salihu Salleh ya samu kuri'u 22,965 inda ya lallasa abokin hamayyar sa Emmanuel Alamu Endoza na jam'iyyar PDP wanda ya samu kuri'u 22,507 da
Jam'iyyar APC
Samu kari