Jam'iyyar APC
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari ya ce APC ta dauki matakin sabunta rijistar yan jam'iyyar ne bayan gano cewa an mayar rumbun rijistar jihar Lagas.
Rigingimun cikin gida sun barke wajen tantance rajistar ‘Ya ‘yan Jam’iyyar APC a Jihohi. Akwai wuraren da mummunan rikici ya kaure a dalilin wannan rajista.
Za ku ji yadda rikicin PDP, kujerar 2023 su ka sa kafar Femi Fani-Kayode ta yi hanyar APC. Bugu da kari Femi Fani-Kayode ba ya jituwa da manyan jam’iyyar PDP.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya tattauna sauya sheka,daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar APC.
Hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya mayar da martani ga Fani-Kayode da ya musanta batun sauya shekarsa zuwa APC ya ce ya tsaya a layinsa.
Kokarin rajistar Jam’iyya ya na fito da sabanin da ke cikin gidan APC. Adams Oshiomhole ya soki aikin da aka kirkiro, ya goyi bayan su Asiwaju Bola Tinubu.
Wata kungiyar matasa ta marabci Fani-Kayode zuwa jam'iyyar APC. Kungiyar ta bayyana cewa zuwansa alheri ne ga jam'iyyar da ci gaban dukkan kasar ta Najeriya.
Gwamnan Ebonyi, Umahi ya ce Buhari ne dalilin da ya sa fice daga PDP, ya koma APC. David Umahi wanda ya lashe zaben gwamna har sau biyu ya sauya-sheka a 2020.
APC za ta yi wa Mataimakin Shugaban Majalisa da karamin Ministan kwadago sulhu. Olorogun O’tega Emerhor shi ne zai jagoranci wannan sulhun da ake shirin yi.
Jam'iyyar APC
Samu kari