Jam'iyyar APC
Biyo bayan sauya shekar tsofaffin yan takarar gwamna uku a jihar Kano, hakan ya jawo raɗe-raɗin waye zai gaji gwamna Ganduje a babban zaɓen dake tafe 2023.
Wasu jiga-jigai a jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Bauchi, karkashin kungiyar ‘Manazarta Siyasar Jam’iyyar APC’, sun shaidawa gwamnan jihar cewa
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun bayyana kukansu kan yawaita karbar bashi da shugaba Buhari ke yi a wannan mulkin nasa. Sun bayyana illolin da suka hango akan lamari
Cif John Odigie-Oyegun, babban jigon jam'iyyar APC ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan ya cikawa yan Najeriya alkawaran da ya daukar masu a 2015.
Mutane da dama musamman masu amfani da kafafen sada zumunta sun soki gwamna Ganduje na Kano bisa fitar wani hoto da ya nuna gwamnan ya taka fastar kwankwaso.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun bayyana cewa, suna kan tsara yadda za su yi su karbe mulkin Najeriya daga jam'iyyar APC a zaben 2023 mai zuwa. Suna bukatar addu'a.
Siyasar Kano sai Kano, a halin yanzun an fara sukar gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bisa taka hoton tsohon gwamnan jihar da yayi a gangamin APC jiya.
Gwamnan jihar Filato ya tabbatar da korar shugaban jam'iyyar APC na jihar tare da nada sabo bisa zargin yiwa jam'iyyar zagon kasa. An nada mataimakinsa a gurbin
Siyasar Kano sai Kano inji mutanen Kano, a wajen babban taron da APC ta gudanar yau a jihar, manyan jiga-jigan tawagar kwankwasiyya sun tuba, sun koma APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari