Jam'iyyar APC
Akwai hasashe tare da rade-radin cewa Mai mala Buni, gwamnan jihar Yobe, yana shirin yin murabus daga shugabancin jihar Yobe domin ya samu dama shugabantar.
Wani jigon jam'iyyar APC, kuma ɗan majalisar wakilan tarayya yayi hasashen cewa jam'iyyarsa ce zata sake ɗarewa kujerar shugabancin ƙasar nan a zaɓen dake tafe.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa nan bada jimawa ba wasu gwamnoni a ƙasar nan zasu Sauya sheƙa zuwa jam'iyya mai mulki wato APC.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kalubalanci matasan Najeriya kan cewa, tunda suna da baiwa da kwarewa ya kamata su kirkiri kafa kamar dai Twitter din nan.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Adamawa ta bukaci gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma da ya fito da wadanda suka kashe iigonta, Ahmed Gulak.
Kungiyar Arewa Mandate Initiative (AMI), ta bayyana cewa a halin yanzu arewa na duba yiwuwar marawa wasu yan siyasan kudu baya a babban zaben kasa na 2023.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benuwe, ya yi ikirarin cewa wasu gwamnoni da wasu mambobin jam’iyyar PDP sun koma jam’iyyar APC ne saboda suna tsoron tuhumar EFCC.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya karɓi baƙuncin gwamnan Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade, a fadarsa Aso Villa dake Abuja, mako biyu bayan komawar sa APC.
Ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Dr. Pantami yace Najeriya na da ƙarfin da zata iya samar da manyan wayoyin hannu da layukan waya ga ƙasashen Africa
Jam'iyyar APC
Samu kari