Jam'iyyar APC
Fustattun mutanen Tofa sun nuna fushinsu kan dan Majalisar wakilai na Dawakin Tofa, Tofa da Rimin Gado yayin da ya halarci taron APC a jihar Kano.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a 2023, Peter Obi, da John Odigie-Oyegun tare da shugabannin ADC sun tsira daga harin ‘yan bindiga a Benin, Edo.
A labarin nan, za a ji cewa yayin da ake shirin gudanar da babban taron APC, alamu sun nuna wadanda za su rike manyan kujerun jagorancin jam'iyya mai mulki.
A labarin nan, NNPP ta bayyana takaici game da yadda ta ce ana hada baki da wasu yan APC wajen kama yayanta duk da wahalar da suka yi wa gwamnatin jihar Kano.
Matasan Kogi sun tara ₦100m don saya wa Tinubu fom ɗin takarar 2027. Gwamna Ododo ya miƙa kuɗin ga APC a Abuja a matsayin goyon baya ga shugaban kasar.
Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa kowa ya guje shi lokacin da aka sauke shi daga kujerar shugaban APC na kasa, ya ce ya shiga cikin kadaici.
PDP ta kafa tawagar lauyoyi don ƙalubalantar nasarar APC a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja 2026. APC ta lashe kujeru 5, yayin da PDP ta lashe Gwagwalada kawai yau.
Barau Jibrin ya ce nasarar da APC ta samu a zaben cike gibi a Kano da Rivers da kuma zaben kananan hukumomi a Kano alamar nasarar APC, Tinubu da Abba Kabir ne a 2027
A labarin nan, za a ji cewa Baffa Babba Dan Agundi, jigo a jam'iyyar APC da ke Kano ya yi magana game da yadda sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf ta taimaki Kano.
Jam'iyyar APC
Samu kari