Jam'iyyar APC
Joshua Ishaku na APC ya lashe zaɓen Bwari da ƙuri'u 18,466 a zaben da aka gudanar ranar 21 ga Fabrairu, 2026. Ya doke ADC da ZLP bayan janyewar ɗan takarar PDP.
Mohammed Kasim na PDP ya lashe zaɓen Gwagwalada da ƙuri'u 22,165, inda ya doke APC a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja da aka gudanar ranar 21 ga Fabrairu, 2026.
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya yaba wa Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar da jami’an tsaro kan gudanar da zaben cike gurbi cikin kwanciyar hankali.
Mubarak Ahmad Gumi, ɗan fitaccen malamin addinin Musulunci ya bayyana aniyar neman takarar majalisar dokokin jiha bayan ya ce jama'a sun roke shi ya fito.
Rikicin ya barke a taron APC a Ethiope ta Yamma a Delta, yayin da Erhiatake Ibori-Suenu ta tsira daga hadarin, taron ya janyo tashin hankali ga mambobin jam’iyya.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya karyata wahayin da wani malamin coci ya bayyana kan mataimakinsa, ya ce yana zaman aminci da Dr Olayide Adelami.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyar haɗakar ƴan adawa ta ADC ta fara samun nasara, ta doke jam'iyya mai mulki a zaben da ke gudana a babban birnin tarayya Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa sauya shekar gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin raba kan APC a Kano musamman a wajen rabon mukaman da uwar jam'iyyar ta tsara.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, ya kare kansa kan wasu kalamai da ya yi a kan jam'iyyar APC. Ya bayyana cewa a wajensa APC ta fi jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar APC
Samu kari