Jam'iyyar APC
Shugaban APC Nentawe Yilwatda ya ce ba za a bar masu sauya sheƙa su karɓe ikon jam’iyya ba. Wannan na zuwa ne yayin da wutar rikici ta fara ruruwa a APC.
A labarin nan za a ji cewa Maurice Vonobolki ya umarci dukkanin magoya bayansa da ke kananan hukumomin jihar Adamawa da su yi murabus daga jam'iyyar APC.
Shugaban gwamnonin Arewa kuma gwaman Gombe, Inuwa Yahaya ya ce rufin asirin mu na cikin zaben Bola Tinubu da sauran 'yan APC a zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan za a ji cewa jigo a jam'iyyar hamayya ta ADC, Dele Momodu ya bayar da shawara game da yan takara da ya ke ganin za su kai su ga ci a 2027.
A labarin nan, da a ji cewa jigo a ADC, Hajiya Naja'atu Muhammad ta ce zabe mai zuwa zai zama tsakanin ƴan Najeriya ne da kuma zalunci da ta ce ana masu.
A shafinsa na X, Salihu Tanko Yakasai ya yi rubutu da ya nuna yadda Bola Tinubu ya rasa goyon bayan Arewa sannu a hankali. Matashin ya ce ba a yi wa yankin adalci.
A labarin nan za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa Peter Obi ya yi zargin cewa akwai babbar matsala a dimokuradiyyar Najeriya kafin 2027.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari