Jam'iyyar APC
A labarin nan, za ji cewa Hon Nur Khalil wanda babban jigo ne a NNPP reshen jihar Katsina ya sanar da ficewa daga jam'iyyar tare da bayyana shirinsa a siyasar jihar.
Alamu sun nuna cewa Sanusi Turaki Maituta na kara farin jini da karbuwa a wurin mutanen Zamfara, sun fara neman ya sake fitowa takara dom ceto jihar a 2027.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Ado Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar. Ya nuna godiyarsa kan damar da aka ba shi ta kasancewa a jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce tsohon mataimakinsa, Aminu Abdussalam Gwarzo ya so ya kore shi daga kan kujerar gwamnan Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana kansa a matsayin jagoran APC a Kano, yana mai cewa ba ya karkashin Abdullahi Ganduje duk da sauya sheƙarsa daga NNPP.
Majalisar dokokin Kogi ta tantance tare da amincewa da tsohon shugaban APC na jihar, Abdullahi Bello, a matsayin kwamishina bayan bukatar Gwamna Ahmed Usman Ododo.
A labarin nan, za a ji Zainab Buba Galadima, diyar fitaccen Dan siyasa a Najeriya ta ce ADC ta fara zama babbar barazana ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Wata kungiya a Kano ta rubuta wa Shugaba Tinubu wasiƙa, suna zargin akwai matsin lamba domin tilasta nada mataimakin gwamna mai fuskantar shari’ar cin hanci.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Kabiru Garba Maraba ya hakura da jam'iyyar APC bayan wadansu matsaloli da suka ki ci suka ki cinyewa na tsawon lokaci.
Jam'iyyar APC
Samu kari