Jam'iyyar APC
Tsohon ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Abubakar Yusuf ya bayyana cewa APC ba ta jin ko ɗar a kan ko za ta faɗi babban zaɓen 2027 duk da haɗa kan ƴan adawa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekaru ya yi murabus daga jam'iyyar adawa ta PDP, kuma ana hasashen zai yi birki ne a jam'iyyar APC mai mulki.
Tsohon shugaban APC a Kwara, Bashir Bolarinwa, ya ayyana kudirinsa na tsayawa takarar gwamna, yana cewa yana da kwarewa da hangen nesa don magance matsalolin jiha.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa jam'iyyar ADC ta zama jam'iyyar da ta shirya kawar da APC daga madafun iko a zaben 2027.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kano ta yi martani kan batun cewa ta janhe goyon bayanta ga shugaban kasar Najeriya, Mai girma Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar ADC ta mayar wa Shugaba Tinubu martani, inda ta bayyana cewa halin matsin tattalin arziki da rashin tsaro sune abubuwan tsoro a yau, 17 ga Afrilu, 2026.
A labarin nan, za a ji yaɗa siyasar jihar Ondo za ta iya sake salo bayan tsohon gwamnan Ondo, Olusegun Mimiko ya sanar da raba gari da jam'iyyar PDP.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa baya jin tsoro game da zaben 2027 sabanin abubuwan da ake fada. Ya soki 'yan ADC kan taron da suka yi.
Jam'iyyar APC
Samu kari