Jam'iyyar APC
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
Sheikh Isa Ali Pantami zai gwabza da Jamilu Gwamna, Saidu Alkali, Usman Bello Kumo, Yunusa Yakubu, Umaru Kwairanga da sauransu a neman tikitin APC a jihar Gombe.
Jam’iyyar APC ta dage zaben fitar da gwani na shugaban kasa daga 15-16 ga Mayu zuwa 23 ga Mayu 2026, yayin da na gwamna zai gudana 21 ga Mayun 2026.
Jam'iyyar APC za ta fara sayar da fom din takara daga 25 ga Afrilu, 2026, sannan za ta gudanar da zaben fitar da gwani na shugaban kasa a ranar 23 ga Mayu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
A labarin nan, za a ji cewa Murtala Sule Garo, sabon mataimakin gwamnan Kano da majalisar dokokin jihar ke ƙoƙarin tantance wa ya yi magana a karon farko.
Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Taraba a 2027, yana mai bayyana hakan gaban magoya baya a Jalingo.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Najeriya ta fara shirin tsayar da ƴan takarar da za su fafata da ƴan adawa a babban zaben 2027 da ke karatowa.
Shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya yi kira ga Leke Abejide da Nafiu Bala da su tsaya su tarwatsa jam'iyyar adawa ta ADC.
Jam'iyyar APC
Samu kari