Jam'iyyar APC
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Farfesa Mohammed Sani Haruna ya ce ba zai janye takararsa ba duk da goyon bayan gwamna ga Sanata Aliyu Wadada, yana shirin fafatawa a zaben fidda gwani na APC.
Gwamnonin Arewacin Najeriya guda 10 ne ke neman tazarce a zaben shekarar 2027 bayan nasarar farko a zaben 2023 da aka yi a fadin kasar baki daya.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
Jam’iyyar APC a Kebbi ta shirya gagarumin gangamin hadin kai na mutum miliyan daya domin nuna goyon baya ga Bola Tinubu da Gwamna Nasir Idris a zaben 2027.
Gamayyar jam'iyyun adawa sun gudanar da babban taro a birnin Ibadan na jihar Oyo. 'Yan adawan sun cimma matsaya daya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
A labarin nan, za a ji cewa fitacce a harkar waƙoƙin Najeriya a Legas, Ijoba Danku ya faɗa hannun wasu matasa da suka yi masa dukan kawo wuka saboda Tinubu.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno. Bam din ya jawo asarar rayukan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, bayan ya tarwatse.
Jarumar fina-finai ta Kannywood, Mansurah Isah ta bayyana cewa za ta tallata shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ta bayyana cewa mafi yawan 'yan Kannywood a APC suke.
Jam'iyyar APC
Samu kari