Jam'iyyar APC
Wani ɗan kasuwa daga Edo, Osifo Stanley, ya sayi fom ɗin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC kan naira miliyan 100 domin fafatawa a zaɓen fidda gwani na 2027.
Gwamna Abdullahi Sule ya bayyana cewa ya zaɓi Sanata Ahmed Aliyu Wadada ne bayan tuntuba, yana mai cewa burinsa shi ne samun ɗan takarar da zai fi sauƙin cin zaɓe.
Sanata Orji Kaku da mataimakin shugaban majalisar Wakilai, Sanata Orji Kalu sun yi ikirarin cewa Shugaba Tinubu ya ba su izinin jagorancin jam'iyyar APC a Abia.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karbi fom din neman sake tsayawa takara a karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki. Tinubu zai yi takara a zaben 2027.
Tsohon sufeto janar na ‘yan sanda Mohammed Adamu Abubakar ya zargi shugabannin APC da shirin matsa wa shugabannin gundumomi su mara wa ɗan takarar da gwamna baya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon kwamishina Garba Yusuf Abubakar ya bayyana cewa zai shiga cikin jerin masu neman takarar Sanatan Kano ta Tsakiya.
Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa shi ne sahihin shugaban PRP a Najeriya. ADC ta zargi APC da kunna rikicin PRP.
A labarin nan, za a ji cewa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi hasashen dalilin da zai jawo rushewar jam'iyyar APC yayin da APC ke tara gwamnoni kafin 2027.
A labarin nan, za s ji tsohon shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje ya ce nada Garo a matsayin mataimakin gwamnan Kano tamkar ɗora ƙwarya ne a gurbinta.
Jam'iyyar APC
Samu kari