Jam'iyyar APC
Sanatan Yobe ta Gabas, Mustapha Musa, ya janye daga sake tsayawa takarar zabe a 2027 tare da marawa Gwamna Mai Mala Buni baya a matsayin magajinsa.
Kotun koli ta yi watsi da karar daukaka kara da kwamitin PDP karkashin jagorancin Taminu Turaki ya shigar kan rikicin shugabancin jam’iyyar mai adawa.
Mai neman takarar gwamnan jihar Legas karkashin inuwar jam'iyyar APC, Abdulaziz Jandor, ya janye. Ya bayyana cewa ya goyi bayan zabin Shugaba Tinubu.
Mai neman takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar APC a jihar Legas, Samuel Ajose ya musanta cewa ya amince Obafemi Hamzat ya zama dan takarar jam'iyyar.
Dan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari ya samu tikitin takarar majalisar wakilai domin wakiltar mazabar Sandamu/Daura/Mai’adua a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa masarautar Ilorin ta bayyana muhimmancin sake ba wa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kara shekara hudu nan gaba yana mulkin Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettim ya yi kira ga 'yan takara a APC da su hakura idan ba su yi nasara ba a zaben fitar da gwani da za a yi.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume ya kara samun damar koma wa majalisa bayan Mataimakin shugaban majalisar jiha, Abdullahi Musa Askira ya janye.
Gwamna Mai Mala Buni da 'yan APC a jihar Yobe sun amince da tsohon sakataren gwamnati jihar Baba Malam Wali ya yi takarar gwamna a zaben 2027 mai zuwa.
Jam'iyyar APC
Samu kari