Jam'iyyar APC
Jam'iyyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa za ta gudanar da zaben fitar da gwani domin tsaida dan takarar shugaban kasa a babban zaben shekarar 2027.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya mika fom din neman takarar Bola Tinubu a 2027. APC ta nemawa Tinubu goyon bayan jama'ar Najeriya.
Kotun Tarayya da ke Jalingo ta hana tsohon gwamnan Taraba, Rabaran Jolly Nyame, takarar zaben 2027 saboda hukuncin da aka taba yanke masa kan rashawa.
Daya daga cikin masu neman takarar gwamnan jihar Gombe a APC, Usman Bello Kumo, ya amince da dan takarar maslaha da jam'iyyar ta tsayar domin zaben 2027.
Abdullahi Umar Ganduje, Malam Ibrahim Shekarau da sauran manyan APC sun raka Murtala Sule Garo ofishin mataimakin gwamnan jihar Kano da ya fara aiki.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyun adawa a Najeriya sun bayyana rashin amincewa da batun da shugaban hukumar INEC ya yi game da babban zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta bayyana kaduwa da yadda fadan daba ke kokarin dawowa jihar Kano.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Dan takarar gwamnan jihar Gombe, wanda ya samu tikiti ta tsarin masalaha, Jamilu Gwamna ya bukaci sauran wadanda suka nemai takara su zo a hada kai don nasarar APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari