Jam'iyyar APC
Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya bayyana cewa zai yaki hanyar da aka bi wajen fitar da 'yan takarar jam'iyyar APC a jihar Gombe da gwamna Inuwa Yahaya ya yi.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin yan majalisar wakilai akalla 17 ne suka sauya sheka daga jam'iyyar hamayya ta ADC zuwa NDC da ke adawa da Tinubu.
Matasan ƙungiyoyin ɗalibai a jihar Kano sun ƙi amincewa da yunƙurin maye gurbin AA Zaura da Malam Ibrahim Shekarau a takarar Sanatan Kano ta Tsakiya.
Babbar alkalin jihar Kano ta rantsar da Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a taron da Gwamna Abba Kabir ya jagoranta a fadar gwamnatin jihar Kano.
Wasu malamai biyu a mazabar Mani da Bindawa sun nuna rashin amincewarsu da tsaida mace a matsayin yar takarar kujerar Majalisar wakilai a inuwar APC.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Minista a gwamnatin Bola Tinubu ya lallaba ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP sannan zai nemi kujerar gwamnan jiharsa.
Jam'iyyar APC reshen Gombe ta ce babu dokar da ta karya wajen tsaida yan takara, ta ce za ta ba duk wanda bai yarda ba damar zuwa a fafata zaben fitar da gwani.
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Tsohon gwamnan jihar Cross River, Ben Ayade ya bayyana cewa ya janye daga neman takarar sanata bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci hakan daga gare shi.
Jam'iyyar APC
Samu kari