Jam'iyyar APC
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya zargi APC da gwamnoni da karkatar da kudaden jama’a domin shirye-shiryen yakin neman zaben 2027 na Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC ta kifar da mutum 150 a wajen tantance masu neman takarar 2027. Wasu 'yan jam'iyyar sun sauya sheka, wasu sun yi barazanar zuwa kotu.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana wasu abubuwan da suka bambanta shi da masu neman takarar jam'iyyar APC a jihar Gombe. Ya ce yana da kwarewa a fannoni daban-daban.
Tsohon Minista Adebayo Adelabu ya ayyana takarar gwamnan Oyo a 2027 karkashin APC ranar 12 ga Mayu, 2026, tare da kaddamar da shirin "Oyo Rebirth Agenda."
Surukin Sanata Danjuma Goje, Ibrahim Dasuki Waziri, ya bayyana goyon bayansa ga Gwamna Inuwa Yahaya duk da rikicin siyasar APC da ke kara zafi a Gombe.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi magana kan batun rikici a kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC. Ya ba da tabbacin cewa an samu 'yar rashin jituwa.
Kungiyar Arewa Youth Assembly ta yi zargin cewa ana wani shiri domin haddasa rikici a APC domin hana Bola Tinubu tazarce a zaben shekarar 2027 da ke tafe.
Fubara Dagogi ya bukaci kotu ta soke babban taron APC na lass biss zargin an taiye masa hakkin tsayawa takarar mataimakin shugaban APC na Kudu maso Kudu.
Jam'iyyar APC ta zabi tsarin maslaha wajen fitar da yan takara a wasu jihohi. Wannan tsarin ya sa wasu yan majalisu sun rasa tikitin takara, inda suka bar jam'iyyar.
Jam'iyyar APC
Samu kari