Jam'iyyar APC
Wasu magoya bayan jam'iyyar APC sun yi zanga-zangar adawa da kakaba 'yan takara da suka ce an yi kafin zaben fitar da gwani. Sun yi fashe-fashe a zanga-zangar.
Tsohon mataimakin gwamnan Sokoto, Manir Muhammad Dan’iya, ya zama ɗan takarar gwamna na jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya domin zaɓen 2027 a jihar.
Gwanma Babagana Umara Zulum ya sanar da cewa ba zai nemi takarar Sanata ba a zaben 2027 mai zuwa. Ya bayyana cewa an matsa masa lamba amma ya ki amincewa.
Jam'iyyar APC za ta gudanar da zaben fitar da gwani a jihohin Gombe, Nasarawa, Yobe da Taraba da Oyo saboda gaza cimma yarjejeniya ta hanyar sulhu.
Jam’iyyar APC za ta fara zaben fitar da gwani na ‘yan majalisar wakilai a mazabu 360 yayin da manyan ‘yan siyasa ke neman tikitin takara a zabukan 2027 masu zuwa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Tsohon gwamnan jihar Ondo, Olusegun Mimiko, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Olusegun Mimiko ya nuna goyon bayansa ga Bola Tinubu.
Tsohon shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya janye daga neman takarar gwamnan jihar Yobe a karkashin inuwar jam'iyyar APC.
Masu neman takara a karkashin jam'iyyar APC a zaben 2027 sun dura ofishin jam'iyyar da gidan shugaban jam'iyyar suna jiran sakamakon tantance su.
Jam'iyyar APC
Samu kari