Jam'iyyar APC
Jam’iyyar APC ta fitar da cikakken jerin sunayen mutum 47 da aka hana shiga takarar Sanata a zaben fitar da gwani na 2027, ciki har da Ben Murray-Bruce.
A labarin nan za a ji cewa shugaban majalisar dokokin jihar Rt. Hon. Danladi Jatau ya gaza samun damar samun tiktin takara a babban zaben 2027 mai zuwa.
A labarin n an, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da wasu manyan APC sun zauna domin kashe rikicin Hon Rurum da Sanata Kawu Sumaila.
Barista Isiyaku Danlawan ya bayyana dalilan da ya sa Dr. Jamilu Gwamna ya fi Isa Farfesa Ali Pantami da sauran masu neman takara cancantar tikitin APC a Gombe.
Tsohon gwamna, Yahaya Bello da Sanata Sunday Karimi na cikin ’yan takarar da kwamitin tantance APC ya amince su fafata a zaɓen fidda gwani na sanatoci a Kogi.
Dan majalisar wakilai daga jihar Plateau, Hon. Yusuf Gagdi ya rasa tikitin takarar APC bayan John Tongshinen ya doke shi da gagarumin rinjayen kuri’u.
Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma a Majalisar dattawa, Abdulaziz Yari, ya bukaci 'yan Arewa su sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawa, Garba Maidoki, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC. Ya kafa hujja da rikicin cikin gida a jam'iyyar.
Yaron tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari ya lashe zaben fitar da gwani na mazabar Daura/Sandamu/Mai'adua na jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari