Jam'iyyar APC
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya ba masu kada kuri'a tabbaci kan gudanar da zabubbuka a Najeriya.
An yada wani bidiyo mai nuna cewa Farfesa Isa Ali Pantami yana sharbar kuka kan rasa tikitin jam'iyyar APC don takarar gwamnan jihar Gombe a zaben 2027.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya yi nasiha ga Farfesa Isa Ali Pantami bayan hana shi tikitin takarar gwamna a Gombe, ya ce lamarin jarabawa ne mai zafi.
Jam'iyyar APC ta bai wa yayan tsohon shugaban kasa da wasu tsofaffin gwamnoni tikitin takarar Majalisar wakilai a babban zaben 2027 da ke tafe a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa AbdulRahman Isa Ali Pantami ya bayyana cewa batun neman takarar mahaifinsa, Farfesa Isa Ali Pantami na nan daram a Gombe.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata na shirin jawo wa APC hargitsi bayan ya yi fatali da sakamakon zaben fitar da gwani da aka gudanar a jihar Cross River.
Farfesa Isa Ali Pantami ya janye daga takarar gwamnan APC a Gombe, yana zargin karya dokar zabe da rashin gaskiya a tsarin fidda gwani na jam’iyyar.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman Abdu'Razaq ya ayyana Abdulfatai Yahaya Seriki a matsayin wanda yake goyon bayan ya zama dan takarar gwamnan APC a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Danjuma Goje ya rasa tikitin APC na neman komawa Majalisar dattawa karo na biyar a zaben fitar da gwanin da aka gudanar.
Jam'iyyar APC
Samu kari