Jam'iyyar APC
A labarin nan za a ji cewa ta 'bare da dan majalisar Kaduna, Donatus Mathew bayan ya sauya sheka daga LP da aka zabe shi zuwa APC yana kuma neman takara.
Jam’iyyar APC ta rasa ɗan majalisar Gwale, Abdulmajid Isa Umar Mai Rigar Fata, bayan ya koma NDC saboda rashin samun tikitin takarar dawowa majalisa.
Dan majalisar tarayya, Kingsley Chinda, ya lashe tikitin takarar gwamnan jam'iyyar APC mai mulki a Rivers bayan kasancewa shi kadai a zaɓen fidda gwani.
A labarin nan za a ji duk da Farfesa Isa Ali Pantami da Sanata Sa'idu Alkali sun janye daga takara a jam'iyyar APC, da sunayensu aka fafata a zaben fitar da gwani.
APC ta gudanar da zabukan fitar da gwani na majalisar wakilai, inda Tajudeen Abbas, Yusuf Buhari, Yusuf Gagdi da wasu fitattun ‘yan siyasa suka samu nasara.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta tsayar da Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takararta na gwamnan jihar Kano a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta tabbatar da Gwamna Nasir Idris a matsayin dan takararta na gwamna a jihar Kebbi a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Jam'iyyar APC ta tabbatar da Gwamna Dauda Lawal a matsayin 'dan takarar gwamnan jihar Zanfara a zaben 2027, ya samu tikitin tazarce ba tare da hamayya ba.
Jam’iyyar APC a jihar Kwara ta dakatar da zaɓen fidda gwani na gwamna bayan rikici da ruɗani sun dabaibaye jam’iyyar yayin da aka fara kaɗa ƙuri’a.
Jam'iyyar APC
Samu kari