Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC Kebbi ta dakatar da shugabanninta biyu bayan abin da ya faru a zaben cike gurbi na Zuru, yayin da Gwamna Nasir Idris ya dakatar da kwamishina.
Jam'iyyar APC a jihar Osun ta tabbatar da cewa mutum daya ya mutu a yayin da suke kan hanyar yakin neman zabe a jihar Osun, babbar motata burma kansu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta dakatar da shugabanta na jihar Kebbi, Abubakar Muhammad da na karamar hukumar Zuru bayan samun korafe-korafe daga masu ruwa da tsaki.
APC ta bayyana kwarin gwiwar lashe zaben kananan hukumomi a Gombe, yayin da shugaban jam’iyyar Nentawe Yilwatda ya amince da ‘yan takarar jam’iyyar.
Jam'iyyar PDP ta ce ministan Abuja Nyesom Wike ba zai koma APC na dindindin ba, tana mai cewa yana cikin gwamnatin APC ne a matsayin “aro” kawai.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a Majalisar Dattawa, Sanata Garba Musa Maidoki, ya yi zargin cewa jam'iyyar APC ta ci amanarsu kan zaben fitar da gwani.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta samu nasarar zaben gwamnan jihar Ekiti. Kafin wannan nasara ta samu wasu nasarori a mulkin Shugaba Bola Tinubu.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
'Yan bindiga sun sace iyalan shugaban APC na karamar hukumar Yauri a jihar Kebbi, Alhaji Yusuf Alhassan. An sace matar shi da dan shugaban APC a Kebbi.
Jam'iyyar APC
Samu kari