Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta aika da sakon taya murna ga Gwamna Biodun Oyebanji kan nasarar da ya sake samu. Ta jinjinawa hukumar zabe ta INEc.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta ayyana ɗan takarar PDP, Olaka Nwogu, a matsayin wanda ya lashe zaɓen cike gurbin sanatan Rivers ta Kudu maso Gabas.
Rabiu Shuaibu na jam’iyyar APC mai mulki ya lashe zaɓen cike gurbin ɗan majalisar wakilai na mazaɓar Dawakin Kudu/Warawa a Kano bayan samun ƙuri’u 35,356.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta ayyana gwamna mai ci, Biodun Oyebanji na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Ekiti na 2026.
Sanata Abdulaziz Yari ya musanta zargin cewa yana daukar nauyin zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu inda ya ce yana tare da. APC.
Jam’iyyar APC mai mulki ta doke ɗan takarar ADC, Ambasada Dare Bejide, a rumfarsa ta zaɓe da ke Ilawe-Ekiti, inda APC ta samu ƙuri’u 140, ADC kuma 37.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya yi Allah-wadai da kona ofishin ‘yan sanda a Isan-Ekiti, yana mai cewa lamarin ba shi da alaƙa da zaɓe.
Rahotanni sun nuna cewa an raunata dan ADC da rigima ta kaure tsakanin magoya bayan jam'iyyun APC da ADC kan sayen kuri'u a zaben gwamnan jihar Ekiti.
Jam’iyyar APC reshen Amurka ta fara ƙara ƙaimi wajen tattara ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje domin goyon bayan sake zaɓen Bola Tinubu a 2027.
Jam'iyyar APC
Samu kari