Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Hasashe ya ba APC da Tinubu ninkin baninkin na kuri’un 2023.Gwamnan Ekiti ya fada wa APC kuri’un da mutanesa za su ba Tinubu a 2027, ya ce zai kai 700, 000.
Gwaskaye za su yi takarar sanata, an tabbatar da takararsu a APC. Mukhtar Ramalan Yero, Shehu Sani da irinsu Godswill Akpabio da Yahaya Bello za su hadu a majalisa.
Bayan zaben fitar da gwani, wata Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta fara sauraron ƙarar da ke neman a soke tikitin takarar Sanatan APC na Gombe ta Kudu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana cewa babu wani shugaba a Najeriya da ya kawo ci gaba ga Arewa kamar Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fusatattun masu neman takara sun gargadi APC game da canza sunaye. Hakan na zuwa ne saboda sunayen ‘yan takaran APC sun canza bayan zaben fitar da gwani.
Dan Majalisar Wakilai na jam'iyyar APC daga jihar Plateau, Yusuf Gagdi, ya nuna alamar tambaya ga yan adawa kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a Najeriya.
Kamar wasa ‘dan majalisa zai rabu da kujerar da yake kai a dalilin barin APC zuwa NDC. An fada wa INEC ta shirya kuma da alama ‘dan siyasar ya rasa kujerar Udu..
Jam'iyyar APC
Samu kari