Jam'iyyar APC
Tsohon ɗan takarar gwamnan Sokoto a PDP, Saidu Umar Ubandoma ya fice daga PDP zuwa APC a Sokoto, yana mai danganta matakin da jagorancin Sanata Aliyu Wamakko.
Mai martaba Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu Gambari ya gi wa yan takarar APC addu'a da fatan samun nasara a babban zabe, ya yabi Gwamna AbdulRazaq.
Gwamna Hyacinth Alia ya yi alkawarin samar wa Bola Tinubu kuri'u 620,000 a Benue a zaben 2027, yana mai cewa APC za ta kara karfi bayan shigar Gabriel Suswam.
Waus fitattun mus ruwa da tsaki a jihat Gombe sun ayyana cikakken goyon bayansu ga dan takarar gwamna na jam'iyyar APC, Jamil Isyaku Gwamna a zaben 2027.
Matar Nasir El-Rufai ta ce babu gudu babu ja da baya a goyon bayan Isa Ashiru Kudan. Hakan yana zuwa ne bayan bullar wata wayar tarho tsakanin 'dan takaran da wani.
Jam'iyyar APC na shirye-shiryen daura bayanan 'yan takararta a shafin hukumar zabe ta kasa. A lokacin za a fadi sunan mataimakin Bola Tinubu a 2027.
A labarin nan, za a ji Goodluck Jonathan ya yi raddi a kan rahoton da ke zargin an ba shi Naira biliyan 500 domin ya lalata kuri'ar da lalace ƙuri'ar Obi.
Jam'iyyar APC a Kwara ta fara gangamin tazarcen Bola Tinubu da shirye-shiryen zaɓen 2027, yayin da ta ce zaɓen fitar da gwani ya gudana cikin lumana.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin yi wa Sanata Ahmad Lawan isar da takardun ƙara ta hanyar madadin, bayan an kasa same shi kai tsaye.
Jam'iyyar APC
Samu kari